| An
fara buga mujallar Fim (ISSN 1595-7780) a cikin Maris 1999. Ta na fitowa
a kowane wata daga kamfanin INFORMART PUBLISHERS LTD., No. AK 6, Yoruba
Road, Kaduna, Nijeriya. Ofishin mu a Kano: Ofishin mujallar Concern, 2nd
Floor, Hadiza House, daura da Masallacin Umar Ibn Khattab, Zaria Road, Kano. |