SJ TheDaily - шаблон joomla Форекс

..

YAN FIM SUN KAI WA JANAR BUHARI ZIYARA A DAURA

Super User Wednesday, 06 May 2015 36 Views

A ranar Talata, 14 ga Afrilu, wasu fitattun 'yan fim su ka kai wa zababben Shugaban Kasa Janar muvammadu Buhari ziyara a gidan sa a Daura. Sun je domin su taya shi murnar samun nasarar cin zaben shugaban kasa da aka yi a ran 28 ga Maris. 'Yan fim sun bada gagarumar gudunmawa ga kamfen din zaben Buhari. Cikakken labari zai zo a mujallar watan Mayu 2015.

ZAMAN MUNAFINCI YA ZO KARSHE ?

Super User Tuesday, 07 April 2015 141 Views

Rikicin Rahma Sadau da Adam A. Zango madubi ne da ya hasko irin zaman yaudarar kai kan tsohuwar adawar da tsakanin Zango da Ali Nuhu. Shin ko zaman munafincin ya Kare kenan?

AN dade ana zaman doya da manja tsakanin Ali Nuhu da Adam A. Zango. A tsawon shekaru, Ali bai da abokin gasa a fagen shirin fim sai Sani Danja. Daga baya,

Duk wanda ya taka ni ba zan kyale shi ba

Super User Tuesday, 07 April 2015 140 Views

NI ABU DAYA NE BAN YARDA DASHI BA: WANI YA TAKA NI A KAN GASKIYA TA. WALLAHI KO WAYE SHI BA ZAN IYA YARDA BA' 

Wakilin mu ABBA MUHAMMAD ya gana da Rahma Sadau a shagon ta a Kaduna, inda ta labarta masa abubuwan da su ka faru tsakanin ta da Adam A. Zango da yaran sa.

We use cookies to improve our website. Cookies used for the essential operation of this site have already been set. For more information visit our Cookie policy. I accept cookies from this site. Agree